Bola Tinubu
A jiya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ta musamman zuwa fadar Shugaban na Aso Rock Villa. A nan ne aka yi masa tambaya a kan wanda zai zama mataimakinsa
Sai da aka yi gumurzu kafin a tsaida Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin ‘dan takaran APC. Za a ji irin barazanar da takarar Tinubu ta ci karo da su a hanya.
‘Dan takarar shugaban kasan na APC ya je wajen Yemi Osinbajo ba tare da ya san da zuwansa ba. A tawagar Bola Tinubu akwai Gwamnan Legas, Babajide Sanwo Olu.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari. ya karbi bakuncin ɗan takarar AOC, Bola Ahmed Tinubu, tare da wasu yan tawagarsa guda biyu karon farko bayan lashe tikitin APC.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne wanda ya yi nasarar zama ‘dan takarar APC. Tinubu ya samu tikiti ne da taimakon wasu Gwamnoni da wasu manyan kusoshin jam’iyya.
Jagoran APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Asuwaju Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawa da gwamnonin yankin arewa kam wanda ya dace ya zame masa mataimak
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya taya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, murnar nasara a zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC
Janyewar da wasu yan takarar shugaban kasa na APC bakwai suka yi masa ya taimaka wajen nasarar da Bola Ahmed Tinubu ya samu a zaben fidda gwanin jam'iyyar.
A yanzu dai babban ciwon kan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bayan lashe tikitin APC a zaben 2023 shi ne zaben wanda zai nemi mataimaki a cikin ‘yan siyasan Arewa.
Bola Tinubu
Samu kari