Bola Tinubu
Jagoran jam'iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya gana bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzore Kalu ne kan ci gaban kasar.
Jagoran jam’iyyar All Progessives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na cikin wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Babatunde Fashola, ya bukaci 'yan Najeriya da su saurara har zuwa watan Janairu 2022 domin jin ta bakin jagoran APC, Bola Tinubu, kan ko zai yi takara a 2023.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi kiraga iyalan Alhaji Aliko Dangote su rungumi kaddara bisa rasuwar Sani Dangote.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya jagoranci manyan yan siyasa a Kano wajen yi wa jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu maraba da zuwa jihar yin ta'aziyya.
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC ta kasa ta yi ikirarin cewa wajibi ne shugaba Buhari da yan arewa su mara wa takarar Bola Tinubu baya a babban zaɓen 2023.
Sarakunan gargajiya sama da 300 daga kudu maso yamma ne ke goyon bayan takarar tsohon gwamnan jihar Lagas, Sanata Bola Tinubu, a zaben shugaban kasa na 2023.
Shugaban kungiyar masoyan jigon APC Bola Ahmed Tinubu a jihar Ribas, Okocha, yace shugabannin APC na shirya masa magoya baya aƙalla 50,000 mambobin jam'iyya APC
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce babu batun siyasa da suka tattauna a ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Bola Tinubu
Samu kari