Bola Tinubu
A watanni 2 da suka gabata, Babatunde Fashola, tsohon gwamnan jihar Legas a 2007, ya sanar da cewa sai watan Janairu Tinubu zai bayyana burinsa na takarar.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan APC tace babu wani ɗan takarada zata kaiwa tikitin shugaban ƙasa a farantin zinare, ya zama wajibi ya cike sharudɗa da matakai.
Shugaban jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya ce zai tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa, don haka ya gana da Buhari domin fada masa wannan kuduri.
Tsohon gwamnan jihar Legas, kuma shugaban APC, ya bayyana cewa, babu abin da zai hana shi zama shugaban kasar Najeriya sai dai abu daya kacal da ya bayyana.
Jagoran jam'iyyar APC mai mupkin ƙasar nan. Bola Tinubu, ya bayyana cewa ya sanar da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari shirinsa na tsayawa takara a 2023 dake tafe
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya shiga ganawa da jagoran jam'iyyar APC ta ƙasa, Bola Tinubu, a fadar shugaban ƙasa dake babban birnin tarayya Abuja yau.
Hadimin Bola Tinubu ya ya bayyana cewa yayi wuri da za a fara magana kan wanda zai zamo abokin takarar ubangidansa idan ya samu tikitin APC a zabe mai zuwa.
Abdulmumin Jibrin, ya ce ba matsala bane don Musulmi da Musulmi sun samu tikitin takara yayin da jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu, ke neman takarar kujerar.
Hanarabul Abdulmumin Jibrin Kofa ya shirya addu'o'i na musamman domin samun nasarar takarar Bola Tunubu a zaben shugaban kasa a 2023 da kuma zaman lafiya da had
Bola Tinubu
Samu kari