Bola Tinubu
Rahoton da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Yahaya Bello, Yahaya ya ba da tallafi ga fafutukar dan takarar shugaban kasan.
Mun tattaro jerin ‘Yan siyasan da suka gyara taliyarsu da wadanda suka bata siyasarsu wajen takara da Bola Tinubu. Babban wanda ya yi asara shi ne Yemi Osinbajo
Tarihin siyasar fitaccen 'dan siyasan za a iya danganta shi tun daga shekarar 1992 lokacin da ya shiga jam'iyyar SDP inda ya zaba mamban tsagin People's Front.
A kokarin haɗa kan manyan ƙusoshin APC musamman fusatattun yan takara, tsohom gwamnan Legas, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga taron sirri da gwamnan Kogi, Yahaya Bel
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa dan Bola Tinubu zai kayar da Atiku Abubakar a jihar Adamawa a babban zaben shugaban kasa.
Abuja - Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa ba zai yiwu Tinubu ya dauki wani Musulmi matsayin mataimakinsa ba a zaben 2023.
Kungiyar tsaffin mataimakan gwamnonin Najeriya karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC sun shawarci uwar jam'iyya tayi watsi da maganar addini da kabi
A jiya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ta musamman zuwa fadar Shugaban na Aso Rock Villa. A nan ne aka yi masa tambaya a kan wanda zai zama mataimakinsa
Sai da aka yi gumurzu kafin a tsaida Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin ‘dan takaran APC. Za a ji irin barazanar da takarar Tinubu ta ci karo da su a hanya.
Bola Tinubu
Samu kari