Bola Tinubu
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa mutane da dama a cikin jam’iyyar APC mai mulki ba sa son dan takararsu na shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Ana tsaka da neman ganin waye dai zama mataimakin Asiwaju Bola mai bada shawara ta musamman ga Ganduje a kafafan sada zumunci, Shehu Isa yace shi ya cancanta.
Akwai yiwuwar Musulmai zai zama abokin takarar Bola Tinubu a Jam’iyyar APC. Tinubu zai dauki Kirista ya yi masa takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
Tsohon Ministan Sufurin sama, Femi Fani-Kayode yace zai goyi bayan dan takaran shugaban kasan jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, koda ya zabi mataimaki Musulmi
Bayan nasara da ya yi wajen mallakar tutar APC, Bola Ahmed Tinubu, yana kokarin ganin ya sasanta tsoffin yan takara wadanda suka fusata kan sakamakon zaben.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Juma'a, 10 ga Yuni, ya bada bayanin yadda tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama 'dan takarar APC.
Rahoton da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Yahaya Bello, Yahaya ya ba da tallafi ga fafutukar dan takarar shugaban kasan.
Mun tattaro jerin ‘Yan siyasan da suka gyara taliyarsu da wadanda suka bata siyasarsu wajen takara da Bola Tinubu. Babban wanda ya yi asara shi ne Yemi Osinbajo
Tarihin siyasar fitaccen 'dan siyasan za a iya danganta shi tun daga shekarar 1992 lokacin da ya shiga jam'iyyar SDP inda ya zaba mamban tsagin People's Front.
Bola Tinubu
Samu kari