Bola Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives (APC) a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri tare da Shugaba Buhari da Masari a Daura.
Tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja, ya ce bai ga laifi a ciki ba don an tsayar da Musulmi da Musulmi su zama shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya amince da daukar Musulmi a matsayin abokin takararsa gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023.
Jihar Legas - Sanata Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben 2023 ya yanke shawarar akan wanda zai zaba a matsayin abokin takarars
Abuja - Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu, na kan hanyarsa ta dawowa Najeriya daga kasar Faransa. Rahoton P.
Har yanzun ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya amince zai zaɓi Musulmi a matsayin mataimakinsa, a cewar gwamna Abdullahi Ganduje.
Hotunan wata wayar salula da aka kera dauke da hotunan Bola Tinubu da tambarin jam’iyyar APC ta bazu a kafafen sada zumunta, gabanin zaben 2023 mai zuwa...
Masu ruwa da tsaki da mambobin APC ta Jihar Zamfara ta bukaci a kawo karshen yan bindiga da rashin tsaro a matsayin sharadin zaben dan takarar APC, Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari