Bola Tinubu
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa ya bayyana kwarin gwiwar cewa, jihohin Arewa maso Yamma za su ba Tinubu kuri'unsu a zaben bana saboda wasu dalilai.
Femi Fani-Kayode ya zargi Atiku Abubakar da shirya kifar da gwamnati. Hukuma na neman jigon APC bayan cewa ana shirin juyin-mulki, ya cire Atiku daga zargi.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
Yaron Tsohon Gwamnan Adamawa, ya fadi abin da Bola Tinubu yayi wa Mahaifinsa shekaru 10 da suka wuce. Abdulaziz Nyako ya ce dole zai goyi bayan takarar APC.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, yace duk labaran kanzon Kurege ne ke yawo kan cewa zai kara aure. Yace Remi Tinubu ta ishesa.
Za a ji tarihin yadda ‘Dan takaran APC a babban zaben 2023, Bola Tinubu ya samu sarautar Jagaban. An yi nadin sarautar ne a ranar 26 ga watan Fubrairu 2006.
Primate Ayodele, jagoran cocin INRI Evangelical Spiritual ya yi hasashen cewa duk dan takarar shugaban kada da Gwamna Wike ya marawa baya ba zai ci zabe ba.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, Tanko Yakassai, ya yi hasashen cewa Asiwaju Bola Tinubu na APC ne zai lashe zaben.
Fitaccen mawakin Kannywood, Naziru Ahmad da aka fi sani sa Sarkin Waka yace an bashi N150m da motar N80m don ya kyalle Atiku ya bi Tinubu amma bai yarda ba.
Bola Tinubu
Samu kari