Bola Tinubu
Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya tsaida sabon lokacin da zai gabatar da Kashim Shettima. Tun a lokacin bikin Sallah dai Tinubu ya ce ya zabi abokin takara.
Olusegun Obasanjo, Yusuf Datti Baba-Ahmed da Peter Obi sun zauna. Hakan ya kara nuna akwai yiwuwar Obasanjo yana goyon bayan takarar Peter Obi a zaben 2023.
Rauf Aregebsola ya bada umarnin a goge maganar da aka yi a shafinsa na Facebook da Twitter. Wasu su na zargin Ministan da yaransa sun yi wa APC makarkashiya.
Rahoton kwamitin APC ya ce yan majalisa 192 suna shirin sauya sheka daga jam’iyyar sakamakon rasa tikitin komawa kan kujerunsu a zaben fidda gwanin jam’iyyar.
jihar Legas - Jami'an tsaro sun kama wasu ‘yan kungiyar asiri daban-daban guda 8 da laifin kai hari kan ayarin motocin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya bukaci musulman jihar Osun da su sake zabar gwamna Gboyega Oyetola na jam'iyyar APC a karo na biyu domin shi musulmi ne kamar su.
Za a ji Bola Ahmed Tinubu ya zabi Musulmi, Kashim Shettima ya zama Abokin takarsa a APC. DSS ta na ganin hakan zai haifar da rashin zaman lafiya a Najeriya.
Abuja - Jam’iyyar People’s Democratic Party PDP ta shigar da hukumar zabe na kasa INEC kara a kotu dan neman dakatar jam’iyyar PDP da LP tsayawa takarar shuga.
Tsohon Gwamna Jihar Edo kuma tsohon shuganban APC na kasa, Adams Oshiomhole ya yi watsi da koken da wasu ke yi kan zaben musulmi a matsayin abokin takara da Ahm
Bola Tinubu
Samu kari