Bola Tinubu
Za a ji labari cewa ganin daga Legas ‘Dan takaran na APC ya fito, jihar da ta fi kowace yawan kuri’a, Bola Tinubu yana hangen kuri’a miliyan 5 a takarar 2023.
Matasan APC a arewa sun yabawa dan takarar shugaban kasa na APC da manyan jiga-jigan jam’iyyar kan zabar Kashim Shettima a matsayin mataimakin Tinubu a 2023.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi batu mai ban dariya a fadarsa da ke Abuja yayin da yake martani ga zabo Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin takara.
IGP Usman Alkali Baba, ya sanar da kotu cewa babu wani korafi kan ‘Dan takarar shugaban kasa na a APC, Ahmed Tinubu, dake gaban ‘yan sanda a ko ina a kasa.
Darakta Janar na yakin neman zaɓen shugaban ƙasa a APC, Gwamna Simon Lalong na jihar Filato, yace tsohon gwamnan Legas na da kwarewar kawo ci gaba ga ƙasar nan.
Mai neman zama mataimakin shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Sanata Kashim Shettima, yace cikin watanni Shida zuwa Shekara guda tsaro zai dawo Najeriya.
Kungiyoyin yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihhar Ondo sun lashi takobin cewa zasu yi iyakan kokarin don ganin wani dan Arewa bai gaji Shugaba Buhari ba.
Sabanin abinda ake radawa, bincike Fitch Solutions ya nuna cewa Peter Obi, dan takaran kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party LP zai sha kaye a zaben.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bakin shugabanta, Pa Reuben Fasoranti, ta ce dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu take goyon baya ba Peter Obi ba.
Bola Tinubu
Samu kari