Bola Tinubu
Kungiyar dattawan arewa ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su latsa dukkan yan takarar shugaban kasa don jin yadda zasu magance matsalolin kasar idan aka zabe su.
Bola Tinubu mai takaran shugaban kasar ya bayyana yadda suka yi da shugaban kasa da abin da ya sa ya dauko Sanata Kashim Shettima da rikicin samun tikiti a APC.
A karshen makon jiya ne aka ji labari Jagororin Afenifere sun warware mubaya’ar da Shugabansu ya yi wa Peter Obi, sun ce Bola Ahmed Tinubu za a zaba a 2023
Dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar APC, Asiwaju Bola AhmadTinubu ya samu babban abin da yake bukata domin tunkarar babban zaben 2023, Daily Trust ta ruwaito
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya isa Akure, babban birnin jihar Ondo don ganawa da shugabannin kungiyar Yarbawa ta Afenifere.
An yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ne zai lashe zaben shugaban kasa da ke tafe a Najeriya. Legit.ng ta rahoto c
Daya daga cikin masu magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi fashin baki kan kuri'un da jam'iyyu za su iya samu a kudu maso
Bayan bada gidansa a matsayin ofishin yakin neman zaben Tinubu/Shettima, tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Enugu, Dr Ben Nwoye, ya dauki wani mataki don
Tsohon ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswill Akpabio ya yi alkawarin tattaro kan masu zabe a Akwa Ibom da wasu wuraren don ganin nasarar dan takarar shu
Bola Tinubu
Samu kari