Bola Tinubu
Muhammadu Buhari ya nuna Gwamnati a shirye ta ke wajen ganin ta rage talauci tare da samar da hanyar wanzar da adalci, da kawo cigaba mai dorewa ga ma’ikata.
Laftanat Kanal Nurudeen Alowonle Yusuf ya kama aiki a matsayin mai tsaron lafiyar zababben shugaban kasa, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu. Yusuf dan gidan sarauta ne.
Ya zuwa yanzu, jam'iyyun siyasa na ci gaba da musayar yawu game da sakamakon zaben shugaban kasan da aka gudanar a wannan shekarar, LP ta yi martani game dashi.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bata gamsu da cewa, Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa ba, ta ce Atiku ne ya ci zabe kuma kowa Najeriya ya san hakan a fili.
Wasu kungiyoyin goyon bayan zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola sun nuna goyon bayansu ga Hon Aliyu Muktar Betara don zama kakakin majalisar wakilai na 10.
Ana binciken Godwill Akpabio a EFCC, tsohon Ministan na N/Delta yana cikin masu neman zama shugaban majalisar dattawan Najeriya a karkashin jam’iyyar APC mai-ci
Zabebben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana dan takarar da ya amince dashi ya gaji Yahaya Bello a zaben gwamnan Kogi da ke tafe a watan Nuwamban mai zuwa.
Sanata Shehu Sani ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnatin Buhari ta dage aikin kidayan bana. Ya ce an yi hakan ne don daura wa Tinubu manyan kudi a gaba.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta soki ƙarar da jam'iyyar PDP ta shigar, ta ce Amurka ba ta taba gurfanar da Bola Tinubu ba .
Bola Tinubu
Samu kari