Bola Tinubu
An ja hankalin hukumomin tsaro da su kara tsaurara matakan tsaro ga zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima saboda barazana.
Rahotanni sun tabbatar da zaɓabɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya zaɓi Sanata Godswill Akpabio da Sanata Barau Jibrin, a matsayin shugaban majalisa ta 10..
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce karfin halin Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi sanadiyyar da Tinubu ya doke su, ya ba Gwamnoni shawara, ya ce a dauki darasi.
A wata wasika da aka aikawa Shugaban kasa, Salihu Lukman ya sanar da ya yi karar APC a kotu, yana zargin Shugaba da Sakataren jam’iyya na kasa sun bijirewa doka
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya gabatar da sabuwar hujja a kotun karar zaben shugaban kasa inda ya ce Bola Tinubu dan Guinea ne.
Zababben shugaban kasa mai jiran gado a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da gayyatar zuwa kaddamar da ayyuka a jihar Ribas kamar yadda Wike ya bukata.
Firaministan Ingila, Rishi Sunak, ya aike da muhimmiyar wasiƙa zuwa ga zaɓa ɓen shugaban ƙasan Najeriya, Bola Tinubu, ya ce Ingila ta shirya aiki tare da shi.
Jigon NNPP, Abdulmumin Jibrin ya jawo abin magana a dalilin ziyarar da ya kai wa Bola Tinubu. Kafin ya koma wajen Rabiu Kwankwaso, Jibrin yana tare da Tinubu
Daga cikin abubuwan da za su shiga littafin tarihin Najeriya shi ne a ranar 29 ga watan Mayun 2023, Musulmi zai mika mulki ga Musulmi, sai bana aka taba gani ba
Bola Tinubu
Samu kari