Bola Tinubu
Kwanan nan aka ji fitaccen ‘Dan siyasar nan, Shehu Sani ya yi wasu maganganu na hikima a shafinsa na Facebook a matsayin shawara ga masu shirin karbar mulki.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce dole sai da Bola Ahmed Tinubu za'a cimma matsaya kan majalisa ta 10.
Buba Galadima yana da ra’ayin cewa Bola Tinubu ba zai kai labari muddin NNPP ta kalubalanci zabe a kotu, a cewarsa, su na da hujjoji masu karfi da za su gabatar
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ki aminta da bukatar gwamna Nyesom Wike, wanda ya nemi FG ta biya gwamnatin jihar kuɗin da ta kashe .
Tinubu ya yi magana mai kama da watsar da 'yan APC, inda yace ba dan gwamnan PDP ya taimake shi ba, da tuni yanzu ya fadi zabe da sai wani labarin ake yi daban.
Bidiyo ya nuna lokacin da Tinubu ya sauka a jihar Ribas a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan cewa Tinubu na bibiyar 'yan PDP da masu fada a ji nata.
Wata Kungiya a arewa maso yamacin Najeriya ta kirayi zababben shugaban kasar da ya baiwa tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari shugabancin majalisar dattawa
Sanata Godswill Akpabio da Abdulaziz Yari su na kokarin shawo kan Sanatocin Jam'iyyar PDP, Yari yana ganin daga yankin Arewa ya kamata a samu shugaban majalisa.
Bola Tinubu zai san ko zai dare kan kujerar shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu. Kotun zaben shugaban kasa na 2023 ya gaba karbar kararraki, za ayi hukunci.
Bola Tinubu
Samu kari