Bola Tinubu
Ministan kwadago a sa wa Ma’aikata rai, ya fada masu Gwamnati za ta iya kara albashinsu. Ana ganin karin albashin da aka yi tarko aka shiryawa Bola Tinubu.
Hadimin Tinubu ya ce ba zai yi gantali ba, zai mulki Najeriya a cikin kasar nan ba tare da an samu wata matsala ba kamar yadda wasu ke tunani idan an rantsar.
Majami’ar jam’iyyar PDP ta kasa ta sanar da yin azumi mako guda da addu’o’i don samun nasarar tsohon mataimakin shugaban kasa a kotun sauraron kararrakin zabe.
Wani ɗan takarar shugaban ƙasa, Victor Vishnay, ya nemi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya soke rantsar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zaɓaɓben shugaban ƙasa.
Wani na-kusa da Asiwaju Bola Tinubu ya yi bayani kan shirin Gwamnati mai zuwa, ya ce Bola Tinubu zai yi sakayya ga Gwamnoni masu barin-gado da suka taimake shi.
Yanzu muke samun labarin yadda jiga-jigan APC suka shiga wata ganawa da tsohon mataimakin shugaban PDP na kasa kan ba Tinubu goyon baya a mulkinsa da ke tafe.
'Yan Najeriya sun nemi a kamo wani faston da ya bayyana bakar kiyayya ga Bola Ahmad Tinubu yayin da ake kokarin hada kan 'yan Najeriya a wannan yanayin yanzu.
Oluremi Tinubu, uwargidan shugaban ƙasa mai jiran gado, za ta kasance uwargidan shugaban ƙasa ta daban da sauran irin waɗanda aka saba gani a ƙasar nan a baya.
Idris Wase, mataimakin kakakin majalisar wakilai ya ayyana a hukumance aniyar sa ta zama kakakin majalisar wakilai ta 10. Wase ya yi fatali da matsayar APC.
Bola Tinubu
Samu kari