Bola Tinubu
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ibrahim Damaigoro a jihar Osun ya goyo bayan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi a matakin shugaban kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin fitowa abokan adawarsa a zaben 2023 ta sigar da suka fito masa.
Sabon bidiyon ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna bajintarsa a iya rawa bayan taronn Gidan Chatham a Landan.
Raji Tunde Fashola ya fadi yadda za suyi wajen ganin Bola Tinubu ya ci zaben Shugaban Kasa. Ministan yace kwamitin takara za su shiga lungu domin tallata APC.
Bola Ahmad Tinubu ya sake samun tsaiko a takfiyar siyasarsa yayin da jiga-jigan siyasar Legas suka bayyana goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na PDP.
dan takarar jam'iyyar APC mai mulki a nigeria Bola Ahmed Tinubu yaki halartar taron muhawara da gidan talabijin na Arise ta shirya a jiya lahadi kamar yadda
Yusuf Datti Baba-Ahmed dan takarar mataimakin shugaban kasa na LP ya ce Bola Tinubu da Atiku Abubakar basu da isasshen lokaci na kashe kudaden da suka tara.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ko kadan Shugaba Buhari bai damu da takarar Tinubu ba.
Atiku Abubakar yana da ra’ayin cewa tsoron tambayoyi a game da badakala da yunkurin maida Birnin Tarayya ta koma Legas ya sa Bola Tinubu yake faman boye-boye.
Bola Tinubu
Samu kari