Bola Tinubu
Mutane sun koma sayen fetur ruwa da tsada bayan an yi sabon shugaban kasa a Najeriya. Haka lamarin yake birnin Abuja da garuruwan Asaba, Katsina Neja, Nasarawa.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya isa ofishinsa na shugaban ƙasa a karon farko yau talata. Shugaban ƙasar ya ya samu tarba daga wajen manyan ƙusoshi.
Sabon shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu, ya sanar da cire tallafin man fetur jim kadan bayan karbar rantsuwar fara aiki. Masana na ganin akwai alfanu da za a.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce baya bukatar wani mukami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da aka rantsar da shi a ranar Litinin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin tafiya da matasa a gwamnatinsa lokacin da yake yakin neman zabe. A yau mun tattaro muku matasa 4 na gwamnatin.
Bola Tinubu ya zama shugaban kasa a shekaru 71, mai dakinsa ta ce tana shirin cika shekara 63, Remi Tinubu ta tabo batun mulkin Najeriya a karkashin mai gidanta
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya shiga fadar shugaban ƙasa da ke Abuja, kuma zai gana da sabon shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta wani faifan bidiyo inda aka gano an kori gwamnan jihar, Charles Soludo daga filin taro da aka rantsar da Tinubu da ke Abuja.
Sabon shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa wakilan kasashen Amurka, Birtaniya da na Saudiyya cewa Najeriya ba za ta wargaje ba, za ta.
Bola Tinubu
Samu kari