Bola Tinubu
Shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ve babu zancen biyan tallafin man fetur a gwamnatinsa, maimakon haka zai sauya akalar kuɗin zuwa wasu bangarori.
Shugaban Najeriya da bai jima da hawa kan madafun iko ba, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sanr da rukunin farko na naɗe-naɗensa bayan karban mulki daga Buhari.
Sabon shugaban kasa a Najeriya, Asiwaju Bols Ahmed Tinuɓu, ya sha alwashinnewa zak sake nazari kan tsarin sauya fasalin naira wanda tsohon shugaba ya aiwatar.
A yau Litinin 29 ga watan Mayu ne aka fatan rantsar da zababben shugaban kasa Bola Tinubu. An shirya yin bikin ne a Eagle Square, Abuja misalin karfe 10 na safe
An tafka ruwan sama a wurin taron bikin rantsarwa na shugaban kasa a yau Litinin 29 ga watan Mayu a Abuja, wanda hakan ya jawo tsaiko a wurin taron bikin na yau
Najeriya ta yi sabon shugaban ƙasa bayan an rantsar da Asiwaju Bola Tinubu, a matsayin sabon shugaban ƙasa. Kafin Tinubu Najeriya ta yi shugabanni da yawa.
Wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), James Faleke, ya ce shugaban kasa mai jiran gado, Bola Tinubu zai sanar da ministocinsa cikin kwanaki 60.
Shugaba Buhari ya ce ya matsu ya koma Daura da ke jihar Katsina bayan ya gama mulkinsa a yau Litinin 29 ga watan Mayu, ya ce zai koma ne don kula da dabbobinsa.
Za a ji labari Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban kasa a Eagle Square da ke Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari