Bola Tinubu
A kan batun janye tallafin man fetur, Ayo Fayose ya na goyon bayan BolaTinubu. Litar mai ya kai N550, amma jagoran na PDP ya ce Gwamnatin Tinubu tayi daidai
Kwanaki kadan da mika mulki ga shugaba Bola Ahmed Tinubu, jigo a jam'iyyar APC, Salihu Muhammed Lukman ya soki gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar kwadago kan batun janye tallafin mai ta tashi baran-baran ba tare da an cimma wata matsaya guda ba.
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya da takwaransa na kungiyar kasuwanci na kasa (TUC) suna cikin wata ganawa mai muhimmanci da gwamnatin tarayya a Abuja.
Tun bayan jawabin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi a wajen bikin rantsar da shi, 'yan kasuwa sun tashi farashin man fetur da sama da kaso 300 na farashinsa.
Rade-radin da ke yawo a dandalin sadarwa ta WhatsApp cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na niyan rage alawus din masu yi wa kasa hidima na wata-wata karya ne.
Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya sanya labule da shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Abdulrasheed Bawa, a ofishinsa da ke fadar shugaban ƙasa.
Jagora a APC, Femi Fani Kayode ne ya fara yada cewa Bola Tinubu ya yi nade-naden mukamai har wasu su ka dauka. A karshe an gano cewa labarin ba gaskiya ba ne.
Kotun sauraran korafe-korafen zabe na shugaban kasa ta dage sauraran karar Mista Peter Obi saboda rashin lafiyar wasu daga cikin lauyoyisa jajirtattu guda biyu.
Bola Tinubu
Samu kari