Bola Tinubu
Jam'iyyun adawa na Peoples Democratic Party (PDP) da Labour Party (LP), sun taso Bola Tinubu a gaba kan lallai sai ya bayyana kadarorin da ya mallaka a duniya.
Daniel Bwala, kakakin kamfen din Atiku Abubakar ya shawarci Shugaban kasa Bola Tinubu da kada ya nada yan siyasa a wasu manyan mukamai kamar su NSA da sauransu.
A kan hanyarsa ta zama shugaban kasar Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fuskanci tarin kalubale da matsaloli da suka zama barazana ga burin da ya dade yan.
Tun bayan cire tallafin man fetur da shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, 'yan Najeriya ke tofa albarkacin bakinsu akan wahalhalun da suka tsinci kansu a ciki.
Babban basaraken masarautar Iwo a jihar Osun Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi, ya shawarci shugaba Bola Tinubu da ya fara rabon kayan agaji ga ƴan Najeriya.
Zanga-zangar da kungiyar kwadago ke shirin yi kan cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya yi ya hadu da gagarumin tangarda gabannin ranar Laraba.
Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP a zaben da ya gabata ya kira gwamnatin Bola Tinubu da gwamnatin wucin gadi sannan ya sha alwashin karbarta a kotu.
Bola Tinubu ya gayyaci ‘Yan Majalisar PDP, LP, SDP, YP da NNPP zuwa Aso Rock. Sabon shugaban kasar ya dade ya na son zama shugaban Najeriya tun a shekarun baya.
Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya ba da kamalan caccaka ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu game da cire tallafinman fetur da aka yi a watan jiya.
Bola Tinubu
Samu kari