Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nada wasu muhimman mukamai a makonsa na farko, Tinubu ya bayar da mukamai 6 ciki har da shugaban ma'aikata na gwamnati.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyan cewa gwamnonin Najeriya mutane ne da ke da matukar muhimmanci ga nasarar da gwamnatinsa ka iya samu ko akasin haka.
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta sanar da cewar mambobinta za su shiga yajin aikin gama gari daga ranar Laraba, 7 ga watan Yuni kan cire tallafin man fetur.
Za a ji cewa Bola Tinubu zai fara mulki da zanga-zanga da yajin-aikin ma’aikata. Kungiyar kwadago ta yanke shawarar yin yajin-aiki bayan an kara farashin fetur.
Mun kawo abubuwan da ya dace a sani a kan sabon SGF, George Akume. Mutane da-dama ba su da labari cewa a watan nan maid akin Akume za ta zama ‘yar majalisa.
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta fara sauraron korafin da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ya gabatar don kallubalantar nasarar Bola Tinubu.
Farfesa Pat Utomi, jigo a jam'iyyar Labour ya karyata jita-jitan da ake yadawa cewa an nada shi mukamin minista a sabuwar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana cewa bai taba sha'awar neman kujerar majalisar dattawa ba a wannan karon, inda ya ce ya bada tasa gudumawar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimman jawabai a wajen bikin rantsar da shi a ranar 29, ga watan Mayu. Sai dai akwai wasu muhimman batutuwa guda 2 da.
Bola Tinubu
Samu kari