Bola Tinubu
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Irepo-Oorelope ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa a yau Juma'a 7 ga watan Yuli, ya ce za a bayyana lokaci da wurin jana'izarta.
Babu jituwa tsakanin ma’aikatan NUPRC da NMDPRA wajen harkokin mai. Daga shigansa Aso Rock, Bola Ahmed Tinubu ya kama hanyar dinke barakar da ya gada a mulki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Taiwo Oyedele a matsayin shugaban kwmaitin shugaban ƙasa na gyara harkokin karɓan haraji da tsare-tsaren kasafin kudi.
Wata tsohuwa mai kimanin shekaru 74 a duniya ta bayyana yadda ta samu rauni na harbin bindiga yayin zabe don kare jam'iyyar Labour, amma babu wanda ya gaisheta.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a fadar shugaban ƙasa da ke babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aike da kunshin sunayen sabbin hafsoshin tsaron ƙasa da ya naɗa ga majalisar tarayya domin tabbatar da su.
Shugaban hukumqr kidaya ta ƙasa (NPC), Nasir Kwarra, ya ce wuka da nama na hannun shugaban Tinubu, shi zai yanke lokacin da za'a yi ƙidaya a faɗin kasar nan.
Kakakin Shugaba Tinubu, Mista Dele Alake ya bukaci yan Najeriya su yi watsi da jita-jitar cewa shugaban kasar yana daf da fitar da jerin sunayen ministocinsa.
Shugaban kasa ya sa hannu a sababbin dokokin kasa domin tausayawa talaka. Bola Tinubu yayi fatali da harajin da ya kamata a rika karba daga kamfanonin sadarwa
Bola Tinubu
Samu kari