Bola Tinubu
A karshe, Shugaba Tinubu ya mika sunayen ministoci ga majalisa kuma an bayyana su guda 28 yayin da ake tsammanin akwai sauran jerin sunayen da shugaban zai karo
Bayan tura jerin sunayen ministoci zuwa majalisar dattawan Najeriya, an gano sunaƴen jihohin asali na kowane ɗaya daga cikin mutane 28 da Bola Tinubu ya nada.
Mohammed Ali Pate ya shiga cikin jerin sunayen mutanen da Tinubu zai naɗa ministoci. A ranar Alhamis ne shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya karrama Hajiya Aisha Nahuce, matar da ta tsinci $80,000 a Saudiyya tare da mayarwa mai shi yayin aikin hajjin bana.
A matan da za su zama Ministoci akwai tsohuwar kwamishina, Dr. Anite Uzoka, Betta Edu, shugabar mata a APC, sai Hon. Nkiru Onyejiocha da Uju Kennedy Ohaneye.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya fito fili ya yi martani kan sunayen ministocin Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da aka sanar.
A yau Alhamis 27 ga watan Yuli ne yan Najeriya ke fatan za su san ministocin Shugaba Bola Tinubu. Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawan ya iso majalisa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sunayen tsoffin gwamnoni 4 ga majalisar dattawa domin neman nada su a mukamin minista amma an rahoto cewa karin wasu 2 tafe.
Baya ga irinsu Nasir El-Rufai, ysohon Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya na cikin jerin Ministocin Bola Ahmed Tinubu da aka karanto a majalisar dattawa a yau.
Bola Tinubu
Samu kari