Bola Tinubu
Seyi Tinubu dan farin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce ya na da tabbacin shugaban ba zai ba wa 'yan kasar kunya ba, ya gode musu da irin hadin kai da suke ba su.
Majiyoyi sun bayyana wanda shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yake shirin gabatarwa majalisa domin ya zama Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a.
Jerin sunayen ministocin shugaba Tinubu ya kammala bayan kwashe dogon lokaci ana jiransa. Yau Laraba Shugaba Tinubu ya aike da sunayen ga majalisar dattawa.
Da alama Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da shawarar Gwamnonin APC wajen rabon mukamai. Gwamnan Jigawa ya ce sun tofa albarka a jerin Ministocin da za a nada.
A matsayinsa na Mai ba shugaban majalisa shawara, Jackson Akpabio ya ce za a san wadanda za su iya zama Ministoci, ya nuna ya ci karo da sunayen da za a gani.
Ana fitar da wasu sunaye a matsayin wadanda za a ba mukaman Ministoci, akwai sunan Rabiu Kwankwaso, Muhammad Sani Abdullahi, Aisha D. Binani da Kabiru Marafa.
A ranar Laraba, 26 ga watan Yuli, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar sirri tare da shugaban kasa Patrice Talon na jumhuriyar Benin a birnin Abuja.
Labarin da ke iso mana na nuni da cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wata ganawa ta gaggawa da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC a fadar.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa jihohin Arewacin Najeriya sun fi shiga matsi tun bayan cire tallafin mai da Shugaba Bola Tinubu ya yi a kasar.
Bola Tinubu
Samu kari