Bola Tinubu
Mai girma shugaban kasa ya aikawa Majalisa wasikar ragowar Ministocin da zai nada. Bola Tinubu ya karya tarihin shekaru 24 yayin nada sababbin Ministocin kasa.
Kungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen nahuyar firka ECOWAS karkashin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, tana shirin ɗaukar matakai kan sojojin Nijar.
Hankalin Sanatocin da su ka fito daga Arewa bai kwanta da shiga yaki a Nijar ba, su na ganin babu dalilin ayi amfani da karfin tuwo idan akwai damar ayi sulhu
Wata kungiya ta Shugabannin NNPP ta jefi Rabiu Musa Kwankwaso da zargin laifuffuka iri-iri. Shugabannin NNPP sun huro wuta, sun bukaci Kwankwaso ya bar Jam’iyya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zabi Maryam Shetty a matsayin ministarsa amma Mariya Mahmoud, abokiyar karatunta na gab da maye gurbinta a wannan kujera.
A lokacin da aka aka cire sunan Maryam Shetty, tsohon Gwamna Bello Matawalle zai iya rike kujerar Minista a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, hakan ya jawo suka.
Shugaba Bola Tinubu ya maye gurbin daya cikin mutanen da ya zaba don nada wa minista, Maryam Shetty, ya kuma zabi wasu sabbi biyu, cikinsu har da Festus Keyam0
Shugaban cocin Throne of Power Ministry, Prophet Chibuzo Nkemakolam ya ce Allah ya nuna masa cewa Shugaba Bola Tinubu zai jagoranci Najeriya har zuwa 2031.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan Maryam Shetty da Dakta Mariya Mahmoud Bunkure a mukamin ministoci daga Kano a yau Juma'a 4 ga watan Agusta bayan saka sunanta
Bola Tinubu
Samu kari