Bola Tinubu
Dr. Mariya Mahmood Bunkure ta samu goyon bayan duka Sanatocin Jihar Kano a Majalisar Dattawa. Wannan likita ce ta canji Maryam Shetty a makon da ya gabata.
Babban hafsan sojojin Najeriya, Taoreed Lagbaja, ya ce sojin ƙasar za su tabbatar da cewa su kare dimokuraɗiyya tare da yin aiki tuƙuru wajen tabbatar da tsaro.
Kungiyar limaman majami'u da takwararta ta Jama'atu Nasril Islam sun yi gargadi kan shirin afkawa Nijar da kasashen ECOWAS ke shirin yi, sun neman a yi sulhu.
Atiku Abubakar ya yi bayanin abin da yake faruwa a shari’arsa da Bola Tinubu a Amurka, ya fadi dalilin janye kararsa, ya na mai nuna akwai aiki gaban Tinubu.
Kotun ƙasar Amurka ta yi fatali da ƙarar da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya shigar a gabanata yana neman iznin duba takardun karatun Tinubu.
Reno Omokri ya yi magana kan buƙatar Najeriya ta sake dawo da doka da oda a Jamhuriyar saboda ƴan gudun hijira da baƙin haure da za su kwararo zuwa Najeriya.
Zuwa yanzu an tantance kusan duka Ministocin. Mutum 2 su ka ragewa ‘Yan Majalisa, Sai ranar Litinin ne Festus Keyamo da Mariya Bunkure za su san makomarsu.
Jim kadan bayan Mariya Mahmoud Bunkure ta maye gurbin Maryam Shetty, sai aka ga Abdullahi Ganduje, Goggo Mariya Mahmoud Bunkure da wasu na gulmar Maryam Shetty
Bola Ahmed Tinubu zai zo da irin na sa tsare-tsaren na dabam. Za a ga sauye-sauye a Ma’aikatun gwamnatin tarayya zuwa lokacin da za a rantsar da Ministoci.
Bola Tinubu
Samu kari