Bola Tinubu
Bola Tinubu ya gamsu da bayanan da yake da shi cewa za a iya cigaba da aiki da farashin ba tare da dawo da tallafi ba, babu niyyar maido tsarin tallafin fetur.
Gwamnatin tarayya ta saba zaben wasu malaman jami’o’i a Najeriya, ta tura su zuwa ketare, wadannan daliban ne su ke cikin mawuyacin hali saboda tashin dala.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake yin sabon naɗi mai muhimmanci, inda ya naɗa Olufunso Adebiyi a matsayin sabon babban sakataren fadar shugaban ƙasa.
Tunde Bakare, shi ne babban limamin cocin Citadel Global Community wanda aka sani da Latter Rain Assembly a baya, ya soki Bola Tinubu da ya karbi mulki a Mayu.
Jam’iyyar APC mai-mulkin Najeriya ta na ganin yawan sukar Abdullahi Umar Ganduje da ayyukansa ne ya cuci Rabiu Musa Kwankwaso da ake rabon Ministocin tarayya
A yau ake jin Salihu Mohammed Lukman ya aika budaddiyar wasika zuwa ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.Lukman ya jero abubuwan da yake gani kura-kurai ne aka soma.
Daga N190, yanzu ana maganar litar fetur zai iya zarce N720, an ji labari akwai yiwuwar Bola Ahmed Tinubu ya canza shawara a kan janye tsarin tallafin man fetur
Kungiyar Dattawan Arewa ta gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu da kungiyar ECOWAS kan matakin soji a kan Nijar, ta ce matakin soji ba zai haifar da ɗa mai ido ba
Hadimin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya yi magana kan inda Nasir Ahmad El-Rifai ya koma, kwanaki kaɗan bayan ya haƙura da zama minista.
Bola Tinubu
Samu kari