Bola Tinubu
Shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila ya yi martani kan jita-jitar cewa an ware biliyan 21 don gyaran gidansa da ke Abuja inda ya ce karya ce.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud ya ce kashe mutane da ake yi a Kaduna ba kuskure ba ne. Shi ma Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu ya fitar da jawabi bayan abin da ya faru.
Hukumar Shari'a a Najeriya (NJC) ta amince da karin girma ga alkalai 11 zuwa Kotun Koli yayin da jihohi da dama ke dakon hukuncin kotun a shari'ar zabensu.
A ranar Laraba, 6 ga watan Disamba, ne gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin ma’aikata da aka rike da farko saboda akasi a tsarin biyan albashi na IPPIS.
Nyesom Wike ya gamu da fushin wasu mazauna da 'yan asalin garin Abuja. A yau jama'a sun yi zanga-zanga a birnin Abuja, sun bukaci a tsige Ministan Najeriya.
Kungiyar dattawan Arewa sun caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan mayar da hankali a lamuran tattalin arziki maimakon tsaron rayukan al'ummar kasar.
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi martani kan harin bam a Kaduna inda ta ce idan a wata kasa ce da tuni manyan sojojin kasar sun yi murabus kan abin da ya faru.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya diro Najeriya yayin da kallo ya koma kansa don ganin matakin da zai ɗauka kan kisan masu maulidi a Kaduna.
Kasafin kudin da gwamnatin tarayya ta shirya ya nuna abin da aka ware da sunan tafiye-tafiyen Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima a shekarar badi ya zarce N15bn.
Bola Tinubu
Samu kari