Bola Tinubu
Kungiyar CAGRAM ta sha alwashin nemawa Shugaba Tinubu kuri'u a gabanin zaben 2027 da zai ba shi damar yin tazarce. Hakan ya biyo bayan ayyukan Tinubu a Najeriya.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya sake tura sakon gargadi ga Fulani makiyaya da kungiyar Miyetti Allah kan barin yankin Yarbawa da gaggawa.
Biyo bayan wani harin bam da rundunar soji ta kai kan wasu masu maulidi a Kaduna, Shugaba Tinubu ya bayar da umurnin yin bincike. Ya kuma jajantawa al'umma.
Jerin jadawalin sunayen da aka fitar, ya nuna cewa an tura wakilai 32 daga hukumar dumamar yanayi ta kasa, sai ma'aikatar muhalli mutum 34, da wasu ministoci.
Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin sabuwar kwanturola janar ta hukumar Kwastam tare da mataimakanta guda shida ranar Litinin.
Jam'iyyar HDP ta bayyana cewa kundin dokar Lis Pendens ya ayyana zaben shugaban kasar 2023 matsayin 'haramtacce' don haka Tinubu bai kamata ya zama shugaban kasa ba.
Gwamnatin Tarayya ta ware makudan kudade har naira biliyan 150 don kananan 'yan kasuwa da masana'antu a kokarin rage radadin cire tallafin man fetur.
Janye tallafin man fetur da zai kawo cigaban Afrika. Shugaban Kenya ya shaida cewa cire tallafin mai da aka yi a Najeriya zai kawo cigaba a kasashen da ke Afrika.
An fara gudanar da taron jin ra'ayoyin jama'a kan kasafin kudin 2024 da shugaban kasa Tinubu ya gabatarwa majalisar dokokin tarayya a birnin tarayya Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari