Bola Tinubu
Bola Ahmed Tinubu ya dauko ma’aikata na musamman da za su sa ido a kan ayyukan Ministocinsa. Hadiza Bala-Usman za ta jagoranci auna kokarin ministocin kasar.
Jam'iyyar PDP ta yi martani mai zafi kan sace shugaban jam'iyyar da aka yi a jihar Legas. Jam'iyyar ta bukaci jami'an tsaro da suka gaggauta ceto shi
An gargadi Shugaban kasa Bola Tinubu kan tashin hankalin da zai dabaibaye gwamnatinsa a sabon hasashen da Primate Elijah Ayodele ya saki bayan sace shugaban PDP.
Hadimin Jonathan da Obasanjo ya sasanta da Ali Ndume bayan ya caccake shi a fili. Doyin Okupe wanda ya yi aiki a Aso Rock ya yarda da matsayar Sanatan.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya gargadi 'yan Najeriya kan sake kuskuren da suka yi wa gwamnatin Muhammadu Buhari a baya.
Shugaban gwamninin APC kuma gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana muhimmancin jihar Kano a siyasar Najeriya bayan Ganduje ya roki Abba Kabir.
Atiku Abubakar, ya kalubalanci Bola Tinubu a kan bashin $3.3bn da aka karbo. Tun farko yana son jin bashin ya shiga cikin tsarin kudin da aka amince a majalisa?
Bola Tinubu ya fitar da kudi domin aikin hanyar Abuja-Kaduna-Zariya-Kano. Gwamnatin tarayya ta dauko ayyuka titunan ne lokacin Muhammadu Buhari yana ofis.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba zai iya dauke babban birnin tarayya daga Abuja zuwa Legas ba saboda wasu dalilai.
Bola Tinubu
Samu kari