Bola Tinubu
Tsohon Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Raji Fashola ya ce bin diddigi da ka'ida ya jawo wa Isa Pantami bakin jini a gwamnatin Muhammadu Buhari.
Jirgin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai shilla zuwa birnin Faris daga Abuja bisa ziyarar gashin kai kuma zai dawo gida Najeriya a watan Fabrairu.
An fadawa Bola Tinubu za ta yiwu Legas ta zama kishiyar birnin tarayya ba. SanataAli Ndume bai goyi bayan a kinkimi wasu ofisoshin gwamnatin tarayya zuwa Legas ba.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya sallami dukkan kwamishinoni da sauran hadimai da masu rike da mukaman siyasa a jihar don inganta harkokin gwamnati.
Bola Tinubu ya dauki alkawari talaka zai more idan ya kara hakuri. Shugaban kasa ya gana da wasu Sarakuna a fadar Aso Rock Villa, yace masu dadin yana gaba.
Buba Galadima ya fadi yadda aka yaudari mutane da addini da tikitin Musulmi da Musulmi. Jagoran NNPP yace babu wanda ya san halin ‘dan siyasa kamar abokinsa.
Ministan sadarwa ya ballo ruwa tun da ya tona asirin masu hannu wajen hakar ma’adanai ta bayan fage, ya ce akwai manya da kanana da ke da hannu wajen rusa kasa.
Ana zargin gwamnatin Bola Tinubu da kawo tsare-tsaren da ba su fifita mutanen Arewa. Sanata Suleiman Kawu Sumaila ya ce ba za su zura idanu ana cutar Arewa ba.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kungiyar CAN da ta taimaka wajen yakar cin hanci da rashawa ta hanyar yin wa’azin hakuri da juriya don yan Najeriya su sauya tunaninsu.
Bola Tinubu
Samu kari