Bola Tinubu
Stella Okotete da Nasir El-Rufai suna cikin wadanda aka hana su zama Ministoci. Idan da akwai zancen tsaro, Okotete ta ce babu ta yadda za a bari ta zama Darekta.
Wasu mata da matasa sun gudanar da zanga-zanga kan tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki a birnin Legas. An yi zanga-zanga a wasu jihohin.
Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ba zai halarci wasan karshe ba na gasar cin kofin nahiyar Afirika ba a kasar Cote d'Ivoire.
Tajudeen Abbas, kakakin majalisar wakilai, ya magantu karara kan zargin cin hanci da rashawa da ake yiwa shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila.
Jigon jam’iyyar APC kuma tsohon kwamishina a jihar Kano, Ilyasu Musa Kwankwaso ya yabawa matakin fitar da abinci da Shugaba Tinubu ya yi a wannan mako.
Itse Sagay yana sa ran gwamnatin Bola Tinubu za ta kawo gyara a Najeriya amma Mai ba Shugaba Buhari shawara ya bayyana kuskuren Shugaba Tinubu a ofis.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taso a jirgin sama daga birnin tarayya Abuja zuwa jihar Kaduna domin halartar taron cikar makarantar sojoji NDA shekara 60.
Watsar da tsarin tallafin fetur ya jawo yunwa da wahalar rayuwa. Ministocin kasafi da na aikin gona su ka yi wa Sanatoci bayanin nan a majalisar dattawa.
Shugaban hukumar kwallon ƙafa ta nahiyar Afirka, Patrice Motsepe, ya tabbatar da cewa Bola Tinubu zai halarci filin wasan da za a buga wasan ƙarshe a gasar AFCON.
Bola Tinubu
Samu kari