Bola Tinubu
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya kare gwamnatin Bola Tinubu bayan Sarkin Musulmi ya soki gwamnatin da cewa ta bar komai ya lalace a kasar.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Cross River sun fara zanga-zagar nuna bacin rai kan rashin biyan su albashi n watan Fabrairu da har yanzu gwamnatin ba ta yi ba.
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi jan-kunne a game da hadarin bude iyakoki a shigo da abinci. Tinubu ya ki daukar shawarar Kashim Shettima a kan kayyade farashin abinci
Wani babba a PDP, Mark Jacob ya fadi yadda son kai ya cuci PDP a zaben shugaban kasa, ya bada shawarar a dauki mataki a kan Nyesom Wike saboda yadda ya taimaki APC.
Shehu Sani ya caccaki sarakunan Arewa kan kokawa da suka yi game da wahalar da ake sha a karkashin gwamnatin Tinubu, yana mai cewa sun yi gum a lokacin Buhari.
Bola Tinubu yana lura da abubuwan da ke faruwa, ya yi kira ga gwamnoni su bi sahun Abba Gida Gida ganin kokarin da Abba ya fara a Kano na yakar masu boye kaya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roki gwamnoni jihohi su kashe kuɗaɗen da suke samu ta hanyar biyan ma'aikata hakkinsu amma kada su kashe al'umma.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinibu, ya sa labule ga gwamnonin jihohin Najeriya kan batun tsadar rayuwa da kuma harkokin tsaro da ke ƙara taɓarɓarewa a sassan ƙasa.
Mai magana da yawunAtiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya yi gargadin cewa ‘yan Najeriya na mutuwa daga munanan manufofin gwamnatin shugaba Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari