Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin DCG Kemi Nanna Nandap a matsayin Kwanturola-Janar ta hukumar kula da shige da fice ta kasa (NIS), kamar yadda Ngelale ya fadi.
Shugaban majalisar dattawa ya ce kowace jiha ta samu N30bn saboda a samar da abinci. Tsohon gwamnan na jihar Akwa Ibom ya ce ta hannun FIRS aka fitar da kudin.
Abubakar Malami SAN ya sasanta da kamfanin, ya amince za a ba s $200m domin su janye kara a kotu. Muhammadu Buhari ya fadawa gwamnatin Bola Tinubu gaskiyar batun.
Yayin da ake fama da matsin tattalin arziki da tsadar kayan abinci a kasar, wani dattijo ya fito ya yi maganganu masu zafi tare da aike sakonni ga shugabanni.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta yi kira ga kungiyoyin kwadago da su fasa gudanar da zanga-zanga da suka shirya yi a fadin kasar nan. Ta fadi dalili.
Kudirin samar da ‘yan sandan jihohi ya tsallake kararu na biyu a Majalisar Tarayya yayin da dokar ta fayyace nada kwamishinonin ‘yan sanda da gwamnoni za su yi.
Dr. Usman Bugaje ya ce kowa ya gano cewa Bola Tinubu bai da mafita game da matsalolin kasar nan. Bugaje ya ce akwai bukatar Tinubu ya nemi sabon salo.
Ministan tattalin arzikin kasa, Olawale Edun ya ce farashin abinci zai fado. Gwamnatin tarayya za ta raba buhuna 1, 407,205 domin farashin abinci ya sauko.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta bar Bola Tinubu da biyan bashin tiriliyoyin kudi. Kafin a biya bashin, Ministan tattalin arzikiya ce sai sun binciki Godwin Emefiele.
Bola Tinubu
Samu kari