Bola Tinubu
A maimakon a rika bada kudin da za a karkatar, Muhammadi Ali Ndume ya kawo kudiri. ‘Dan majalisa ya kawo kudirin da zai ba marasa karfi ikon sayen shinkafa
Gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da fitar da iskar gas din dafa abinci zuwa kasashen waje domin rage karanci da tashin gwauron zabin farashinsa a kasar.
Sanatan Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya ambaci asalin matsalar da ake ciki a mulkin Bola Tinubu, ya ce dole kowa sai ya taka rawar gani a kasar.
Yayin da wasu 'yan Najeriya ke fatan a yi juyin mulki a kasar, Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce rundunar za ta dauki mataki kan masu fatan haka.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar a gabanta kan wasu nade-nade da ya yi a wasu hukumomin gwamnatin tarayya.
Primate Elijah Ayodele ya yi kira ga gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu da ta mayar da mabuyar 'yan ta'addan Boko Haram su zama gonaki don karfafa tsaro da abinci.
Kungiyar kwadago ta TUC ta janye daga shiga cikin zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta shirya gudanarwa a fadin kasar nan kan tsadar rayuwa.
Tun kwanakin baya gwamnatin Bola Tinubu ta ce za a fito da buhunan hatsi a raba. An shafe makonni 2 da yin alkawarin rabon hatsi, ‘yan Najeriya suna jiran tsammani.
A bara Bola Tinubu ya aiko takarda zuwa ga majalisar dattawan, ya nemi a tabbatar da nadin da ya yi. Yanzu an amince da mutane 17, an yi watsi da wasu biyu.
Bola Tinubu
Samu kari