Bola Tinubu
Dan fafutukar kare matasa ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai zai nemi mulkin Najeriya a zaben shugaban ƙasa 2027.
Shugaban alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola ya tura sunan matar Ministan Abuja, Nyesom Wike da wasu alkalai 22 domin kara musu girma a kotun daukaka kara.
Shugabba Bola Tinubu ya bayyana dalilan da ke saka shi daukar tsauraran matakai ko da kuwa 'yan ƙasar za su shiga matsala na wani lokaci domin inganta Najeriya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa waɗanda za su jagoranci muhimman hukumomi biyu na tarayyya, ya buƙaci su rike amana su sauke nauyi.
Fitaccen Fasto a jihar Kaduna, Rabaran Matthew Ndagoso ya bayyana illar rashin tsaro da tsadar rayuwa ga ƙwaƙwalwar 'yan Najeriya, ya ba Bola Tinubu shawara.
A ranar Juma'a, 26 ga watan Afrilu, Shugaba Bola Tinubu ya nada Jim Ovia a matsayin shugaban hukumar bayar da lamunin ilimi ta Najeriya (NELFUND).
Babbar Kotun Tarayya ta yi fatali da korafin da aka shigar kan Ministar Al'adu, Hannatu Musawa game da rashin kammala bautar ƙasa yayin da aka naɗa ta mukami.
Daruruwan matasa sun mamaye sakatariyar APC a birnin Tarayya Abuja inda suke neman shugaban jam'iyyar, Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa.
Shugaban kungiyar SNM Kayode Arimoro ya roki shiugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a kan ya dawo da tsohuuwar minista Betta Edu bakin aiki saboda ba ta da laifi
Bola Tinubu
Samu kari