Bola Tinubu
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ba Shugaban Bola Tinubu shawara kan sanya daliban Jami'o'i cikin tsarin lamunin ɗalibai da aka kirkira.
A yayin da ake maganar Shugaba Bola Tinubu ya cika shekara 72 a duniya, an fara kuka da shi. Kamar dai Muhammadu Buhari, ana zargin shugaban yana fifita mutanensa.
Gwamna Ademola Adeleke ya yi martani kan rudani da aka samu na bayyanar 'First Lady' biyu a jihar kan tarbar matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu.
Masu ruwa da tsakin APC a shiyyar Arewa ta Tsakiya sun fara neman a dawo da kujerar shugaban jam'iyyar APC na kasa zuwa yankinsu, sun yarda a dakatar da Ganduje.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai sake yin tafiya ranar Talata zuwa ƙasar Hollan domin kai ziyarar aiki, daga nan zai wuce ya halarci taron WEF a ƙasar Saudiyya.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaron ƙasa (NSA), Malam Nuhu Ribaɗu ya bayyana cewa Najeriya za ta bi hanyoyin zama wajen kawar da ta'addanci a ƙasar.
Shugaban kasan Najeriya, Bola Tinubu, ya tabo batun matsalar ta'addanci da hako ma'adanai ba bisa ka'ida da suka zama ruwan dare a nahiyar Afirika.
Kungiyar fafutukar kafa kasar Yarabawa ta bukaci shugaba Tinubu ya ware su daga Najeriya cikin wata biyu. Sunday Igbohon da Farfesa Akintoye ne suka ba da sanarwar
Gwamnatin Najeriya ta bayyana nasarar samun bashin da ya kai dala biliyan 2.25 daga bankin duniya. Ministan kudin kasar ya bayyana matakai da za a bi wajen biya
Bola Tinubu
Samu kari