Bola Tinubu
Jigon jami'yyar APC, Barista Jesutega Onakpasa ya zargi wasu 'yan siyasa da jefa Nasir El-Rufai da Yahaya Bello a halin da suke ciki duk da gudunmawa da suka bayar.
Tsohon kakakin dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, Barista Daniel Bwala ya shawarci 'yan Najeriya kan rungumar tsarin harajin CBN da Bola Tinubu ya kawo.
Peter Obi ya yi yi maratani ga kudurin gwamnatin tarayya kan fara karbar harajin 0.5% na tsaron yanar gizo. Obi ya yi martanin ne a shafinsa na X a yau Laraba
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan zargin da kamfanin kirifto na Binance ya yi na cewa wasu jami'an gwamnati a Najeriya sun bukaci ya ba da cin hancin $150m.
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da tashar tsandauri a Funtua dake jihar Katsina gobe Alhamis, wanda zai zama tasha irinta ta uku a Arewacin Najeriya.
Yayin da aka shafe sama da mako ɗaya Tinubu bai dawo Najeriya ba bayan taron Saundiyya, mun gaɗa muku abubuwan da tafiyar da shugaban ƙasar ya yi ta kunsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga ziyarar da ya kai kasashen waje. Shugaban kasan ya dawo ne bayan ya kwashe makonni a can.
Gwamnatin tarayya ta hannun karamin ministan lafiya da walwalar jama'a ta musanta rade-radin cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba shi da lafiya.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Laraba, 8 ga watan Mayu bayan ya kwashe kwanaki a waje.
Bola Tinubu
Samu kari