Bola Tinubu
Kotu ta sallami shugaban Miyetti Allah Kautal Kore Bello Bodejo daga tuhumar da ake masa na ta’addanci wanda ofishin babban lauyan gwamnatin tarayya ya shigar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda majalisar jamhuriya ta uku ta masa sharar fage wajen samun nasara a babban zaben shugaban kasa a shekarar 2023.
A yau Laraba 29 ga watan Mayu, Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan sabuwar dokar da aka kirkira ta sauya taken Najeriya zuwa "Nigeria We Hail Thee".
Ministar kwadago, Nkeiruka Onyejeocha ta roki kungiyoyin NLC da TUC kan suyi hakuri su karbi N60,000 a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da ‘Nigeria, mun jinjina miki’ a matsayin sabuwar wakar taken kasa a lokacin da ya shiga taron majalisar dokoki ta kasa a Abuja.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya soki manufofin tattalin arzikin shugaban kasa Bola Tinubu. Ya ba da shawarar yadda za a dawo da darajar Najeriya.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya taya Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekara guda da fara mulki, inda ya yi kira ga ƴan ƙasa su mara masa baya.
Bayan cika shekara da hawa mulki, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gaza cika alkawuran samar da tsaro, karin albashi, inganta harkar noma da sauransu.
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ta sanar da dawo da shirin ba da tallafi ga 'yan Najeriya domin rage musu radadi.
Bola Tinubu
Samu kari