Bola Tinubu
Kungiyoyin kwadago na Najeriya sun sake yin fatali da sabon mafi karancin albashin da gwamnatin tarayya ta gabatar. Sun bukaci a rika biyan ma'aikata N494,000.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya sake bibiyar jinginar da filayen sama guda biyu a kasar nan.
Yayin da gwamnatin Kano ta nemi alfarma wurin Bola Tinubu, shugaban ya yi biris, zai yi jawabi a taron majalisun Tarayya biyu kan nasarar dimukradiyya.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC a yankin Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya soki tsoma baki da Gwamnatin Tarayya ta yi a rikicin sarautar Kano.
Wani jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintoloye ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan dabarun samun karin arziki a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar Labor a zaben 2023, Peter Obi ya bayyana sharuddan yin hadaka tsakaninsa da Atiku Abubakar domin kayar da Bola Tinubu a 2027.
Gwamnatin jihar Kano ta hannun mataimakin gwamnan jihar ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya fitar da Aminu Ado Bayero daga cikin Kano.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya yara da iyayensu murna a yayin bikin ranar yara ta duniya ta shekarar 2024. Shugaban ya yi alkawarin ingnata ilimi da tsaro.
Dambarwar Kanona ci gaba da daukar dumi, inda gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce babu yadda zai yi mata dole kan soke masarautun Kano biyar da nada sabon sarki.
Bola Tinubu
Samu kari