Bola Tinubu
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi wata ganawa ta musamman da mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu a Abuja.
Hukumar ba dalibai lamuni ta NELFUND ta ce dalibai kimanin 60,000 ne suka yi rijista domin neman lamunin karatu cikin mako daya daga makarantun gwamnatin tarayya
Daya daga ‘ya’yan marigayi Ado Bayero, Zainab Ado Bayero, ta tunatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu nauyin da ya rataya a wuyansa cikin gaggawa.
Kotun Koli ta umarci duka gwamnoni 36 da su yi martani kan zarginsu da Gwamnatin Tarayya ke yi game da dakile ƴancin ƙananan hukumomi 774 a fadin ƙasar.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da sauya taken Najeriya, hukumar wayar da kan jama'a ta NOA ta bukaci jami'anta su haddace sabon taken cikin kwanaki uku.
Masana tattalin arziki sun bayyana yadda tsare tsaren shugaba Bola Tinubu za su kawo sauki a Najeriya nan gaba. Sun kuma yi kira kan samar da tallafi a kan lokaci
Gwamnatin tarayya ta bayyana matakan da ta dauka domin shawo kan matsalar hauhawar farashin abinci a Najeriya. Ministan noma Abubakar Kyari ne ya fadi haka.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce nan ba da jimawa ba zai koma majalisar dokokin tarayya domin gabatar da ƙarin kasafin kuɗin shekarar 2024.
Duk da cewa mutane da dama na adawa da matakin gwamnatin tarayya na dawo da tsohon taken Najeriya, sai dai a wajen Shugaba Bola Tinubu mafarki ne ya zama gaskiya.
Bola Tinubu
Samu kari