Bola Tinubu
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi fatali da yarjejeniyar Samoa inda ya ce da Musulmi da Kirista da sauran masu addinai duk sun ce ba za su amince ba.
Wasu suna tsoron auren jinsi zai halatta amma wata lauya mai suna Aysha Hamman ta jero abin da ya sa yarjejeniyar Samoa ba za ta iya hallata auren a Najeriya ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa abin kunya ne a ce kasar nan har yanzu tana samar da 4.5GW ne kawai na wutar lantarki duk girmanta.
Dr. Bashir Aliyu Umar ya ce majalisar shari’ar Musulunci za tayi nazarin yarjejeniyar Samoa da aka ta shiga ya ce musulmai da kirista duk sun yi inkarin auren jinsi.
A ranar Juma'a, mun samu labari cewa malamai sun yi hudubobi, sun gargadi gwamnati a kan yarda da auren jinsi bayan shiga yarjejeniyar nan ta Samao da aka yi.
Sanata Shehu Sani yayi kira ga Shugaba Tinubu da ya hanzarta janye yarjejeniyar Samoa saboda cike take da sharuddan shaidanci. Yace har sauran shugabannin Afrika.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya bayyana tsawon lokacin da zai dauka wajen dawo da tattalin arzikin Najeriya cikin hayyacinsa.
Majalisar dattawan Najeriya ta kafa kwamitin bincike kan yadda aka kashe kudi $5.92bn a Mambila ba tare da samar da wuta ba. Goje ya bukaci Tinubu ya karasa aikin.
Hukumar kwastam ta kama makamai da dama a lokacin da ake kokarin shigowa da su Najeriya ta bayan fage domin aikata ayyukan barna da ta'addanci a garuruwa.
Bola Tinubu
Samu kari