Bola Tinubu
Yayin da aka amince da biyan N70,000 a matsayin mafi karancin albashi, gwamnonin wasu jihohi sun bayyana cewa sun shirya biyan mafi karancin albashi ga ma'aikatansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai halarci taron kungiyar Tarayyar Afirika (AU) ranar Asabar, 20 ga watan Yulin 2024 wanda za a gudanar a kasar Ghana.
Ali Ndume ya na ganin barayi su ka zagaye shugaban kasa Bola Tinubu duk da kyakkyawar niyyarsa.Saboda haka ya zama wanda aka dakatar a Majalisar dattawa
Shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya yi ruwan mukamai a makon da ya gabata musamman ranar Asabar, 13 ga watan Yuli, 2024, ya naɗa yayan manya a muƙamai.
Bayan kungiyar kwadago da gwamnatin tarayya sun amince da karin mafi karancin albashi zuwa N70,000, Legit ta bayyana kalubale da ke kan ma'aikata da yan kwadago.
Gwamnatin jiha Yobe ta sanar da kammala shirye shiryen karbar shugaba Bola Ahmed Tinubu domin ziyarar kaddamar da ayyuka ciki har da raba kayan tallafi.
Jigon jam'iyyar APC, Jesutega Onokpasa ya nuna fargaba kan wargajewar APC a Najeriya idan aka cigaba da nuna wariya ga irin Yahaya Bello da Nasir El-rufa'i.
Malamin Musulunci a jihar Sokoto, Murtala Bello Asada ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu da masu kushe zanga-zanga tare da kiran kawo karshen mulkinsa.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa Bola Tinubu ya yiwa ƴan kwadago alkawarin kai kudirin sabon mafi ƙarancin albashi gaban majalisa ranar Talata.
Bola Tinubu
Samu kari