Bola Tinubu
Mai martaba sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya mika godiya ga Bola Tinubu kan aikin hanya da ya kawo musu a jihar da za ta kawo saukin rayuwa.
Dan takarar shugaban kasa a SDP ya fadi yadda Tinubu ya yi yaki da Goodluck Jonathan kan cire tallafin mai amma yanzu yake bin IMF da bankin duniya sau da kafa.
Sanatan Najeriya daga jihar Anambara ya bukaci a canza tsarin zaman majalisa saboda kudin da ake biyansu ya yi kadan kuma suna zama sosai suna shan wahala.
Majalisar wakilai ta dauki matakin shawo kan rikicin da ya barke tsakanin Aliko Dangote da gwamnatin Tinubu wanda hukumar NMDPRA ta koka kan matatar Dangote.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja daga birnin Accra na kasar Ghana, bayan halartar taron koli na tsakiyar shekara karo na 6 na kungiyar Tarayyar Afirka.
Kungiyar Fulani makiyaya ta bayyana cewa ba ta goyon baya kuma mambobinta ba zasu fito zanga-zanga da za a yi ƙasar nan kan yunwa da matsin rayuwa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta kakaba sabon harajin N425bn kan wasu bankuna guda bakwai saboda ribar da suka samu.
Sanata Ahmed Lawan ya koka kan yadda tsadar rayuwa ke kara zama barazana ga talakawan Najeriya wajen samun abinci. Ya tura sabon sako ga Bola Tinubu.
Ministar harkokin mata a karkashin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Uju Kennedy-Ohanenye, ta yi zargin majalisa ta taso ta a gaba ne saboda bashin $500m.
Bola Tinubu
Samu kari