Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta ce nan da 'yan kwanaki kadan masu zuwa za a bude shafin neman tallafin YIF domin ba matasa rancen Naira biliyan 110 su yi kasuwanci.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana abubuwan da suka fadawa Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki inda ya ce duk abin da ya kamata su yi sun yi.
Sarkin Musulmi, Sultan Sa'ad Abubakar ya jagoranci sarakunan gargajiya ciki har da Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi domin ganawa da Bola Tinubu a Abuja.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya shawarci mazauna babban birnin tarayya da su ajiye maganar zanga-zangar, inda ya ce shugaban kasa zai kawar da yunwa.
Yayin da ake shirin fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya, Dakta Audu Bulama bukarti ya bayyana hanyoyi biyar da za a bi wajen samun nasara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya labule da gwamnonin Najeriya a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Ganawar na zuwa ne yayin da ake ta harin yin zanga-zanga.
Babban jigo a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Uche Nwosu, ya bukaci 'yan Najeriya da su hakura da zanga-zangar da suke shirin yi a fadin kasar nan.
Kungiyar direbobin tankar mai ta kasa wacce ke karkashin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar gas ta ce babu wani daga cikin mambobinta da zai shiga zanga-zanga.
Gwamnatin Legas ta bayyana fargabar masu zanga-zanga za su iya jawo tashe-tashen hankula da zai salwantar da rayuka da dukiyoyin mazauna cikinta.
Bola Tinubu
Samu kari