Bola Tinubu
Yar fitaccen dan adawa, Zainab Galadima ta ce gwamnatin Bola Tinubu ba ta ba ta wata dama ba, kuma ba ta taba zuwa neman kwangila tun hawansa mulki ba.
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da bukatar Donald Trump ta turo fursunoni da 'yan ciranin Amurka da suka fito daga Venezuela. Ta ce ita ma tana da matsaloli.
Gwamnatin Faransa da Najeriya za su zurfafa alaka kan abubuwan da suka shafi tsaro, ilimi da kasuwanci. Faransa za ta yi taron kwana biyu a Afrika a Legas.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya je London duba lafiyar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta ce Bola Tinubu bai goyi bayan takarar fitar da gwani da Buhari ya tsaya ba a jam'iyyar APC a 2014.
Wani malamin gargajiya ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai faɗi zaɓen 2027, Atiku zai ci, lamarin da ya haifar da muhawara mai zafi a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya shawarci masu rike da madafun iko cewa su rika tunawa da cewa watarana za su sauka daga kan kujerunsu.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana nasarar da gwamnan Edo, Monday Okpepholu ya samu a kotu a matsayin zaburarwa don aiki ga jama'arsa.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce duk ‘yan siyasa daya suke wajen gina kasa, komai bambancin jam’iyyarsu da ra’ayinsu na siyasa a ƙasar.
Bola Tinubu
Samu kari