Majalisar dokokin tarayya
A dokar kasa Shugaban kasa da sababbin Gwamnoni ba su isa su wuce Asabar ba tare da sun fitar da mukamai. Idan an aikawa majalisa sunayen, sai a tantance su.
Majalisar dattawa ta bayyana cewa, za ta fasa zuwa hutu saboda ba zai yiwu ta tafi ba har sai an tantance ministocin Bola Ahmad Tinubu a wannan tsanin lokacin.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo kuma ɗan majalisar wakilan tarayya,Honorabul Marcus Onobun, ya yi hatsari mai muni a hanyar koma wa birnin Abuja.
Masu goyon bayan Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, kan cire tallafin man fetur, sun gudanar da zanga-zanga a majalisar tarayya da ke a birnin tarayya Abuja.
Kungiyar C3GR ta bukaci Shugaba Tinubu da kakakin majalisa, Abbas Tajudden da kada su ba wa Abdullahi Ganduje da Ado Doguwa mukamai saboda zargin da ke kansu.
An kawo shawarar daina tambayar shekarun mai neman aiki, a ba kowa dama. Jiya aka gabatar da kudiri a Majalisar wakilan tarayya domin a dawo da daukar ayyuka.
Dan takarar majalisar Tarayya a PDP a mazabar Kabba-Bunu Ijumu a jihar Kogi, Honarabul Olaiya Michael ya riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba 19 ga watan Yuli.
Tun tuni an yi ta samun sabani a kan wadanda za su shugabanci NEDC da aka kafa a 2017. Jiya Bola Tinubu ya rubuta takarda game da nadin shugabannin hukumar.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nada shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas a matsayin wakili a majalisar daraktocin Hukumar NEDC.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari