Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilai za ta tantance sabbin hafsoshin tsaron da Tinubu ya naɗa a ranar Litinin. Tantancewar na zuwa ne bayan an tantance su a majalisar dattawa.
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas ya tabbatar da cewa majalisar za ta samar wa da sakarakunan gargajiya rawar da za su riƙa takawa a kundin tsarin mulki.
Toyota Landcruiser da Toyota Prado za su ci wa ‘Yan Majalisa kusan N50bn a 2023. Sanata Yemi Adaramodu ya ce ‘Yan majalisa za su biya kudin motocin a albashinsu
A karin Naira biliyan 819 da gwamnatin tarayya za ta kashe a bana, 'yan majalisa su na da 8.5%. Ana sa ran wadannan kudi su taimakawa ‘yan siyasar wajen aiki/
Majalisar wakilai ta amince da bukatar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na neman ciyo bashin naira biliyan 500 domin siya wa yan Najeriya kayan rage radadi.
'Yan majalisar Wakilai sun bukaci karin albashi da alawus don rage radadi tun bayan cire tallafin man fetur a kasar, sun bayyana yadda suke cin bashi a wata.
An samu wata 'yar karamar dirama a zauren Majalisar Wakilan Najeriya yayin da wani daga cikin mambobin majalisar ya shigo zauren cikin shigar da ta saba ka'ida.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aikawa da Majalisar Wakilai wata wasika ta neman a ba shi izinin ciyo bashin naira biliyan 500 domin sayowa 'yan Najeriya.
Majalisar Dokokin jihar Bauchi ta amince da amfani da harshen Hausa wajen gudanar da al'amuranta na yau da kullum. Kakakin Majalisar Abubakar Y Suleiman ne.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari