Majalisar dokokin tarayya
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci saka tallafi a harkar jigilar maniyya aikin hajji saboda muhimmancinsa ga addinin Muslunci da kuma tsadar rayuwa da ake ciki.
Yayin da ake neman sauya tsarin mulkin Najeriya, fitaccen dan kasuwa a Kano, Aminu Dantata ya magantu kan tsarin da ya dace da kasar a halin da ake ciki.
Majalisar dattijai ta tabbatar da nadin Adama Oluwole Oladapo a matsayin babban darakta na hukumar kula da ayyukan samar da iskar gas ta Najeriya (NMDGIFB).
Sanata Akpabio ya ce an kafa kwamiti na musamman mai dauke da mutane 40 wanda za a ba alhakin aikin yin gyara a kundin tsarin mulkin Najeriya a majalisar dattawa.
Mambobin Majalisar Wakilai akalla 60 ne suka bukaci sauya yadda ake mulki a Najeriya inda suka bukaci sauyawa zuwa tsarin Majalisa mai dauke da Fira Minista.
Oluwole Oke, dan majalisar wakilai, ya gabatar da kudirin kafa sabbin jihohi uku a shiyyar kudu maso yammacin kasar, sun hada da; Oke-Ogun, Ijebu, da Ife-Ijesa.
Stella Okotete da Nasir El-Rufai suna cikin wadanda aka hana su zama Ministoci. Idan da akwai zancen tsaro, Okotete ta ce babu ta yadda za a bari ta zama Darekta.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, Hon. Muhammd Bello Shehu ya yi abin alkairi ga magoya bayan jam'iyyar NNPP a mazabarsa da ke jihar Kano.
Tajudeen Abbas, kakakin majalisar wakilai, ya magantu karara kan zargin cin hanci da rashawa da ake yiwa shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari