Majalisar dokokin tarayya
Bayan zaben Sanatoci da aka yi, Musa Mustapha ne zai dare kujerar da Ibrahim Geidam ya bari. Kwamishinan sufurin na jihar Yobe suruki ne ga Ministan ‘yan sanda.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ayyana zaben Majalisar Tarayya a mazabar Jalingo/Yorro /Zing a jihar Taraba a matsayin wanda bai kammala ba.
Tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo, ya zargi shugabar kotun daukaka kara, Monica Dongban-Mensen da karbar cin hanci ta hannun yaransu.
Sanata mai wakiltar mazabar Delta ta Arewa, Ned Nwoko, ya yi magana game da ba ‘yan Najeriya damar mallakar bindiga don kare kansu daga harin 'yan bindiga.
Majalisar tarayya ta tsayar da watan Disamba na shekarar 2025 a matsayin wa'adin kammala aikin bitar kundin tsarin mulkin kasar na shekarar 1999.
Mataimakin kakakin majalisar wakilan tarayya, Benjamin Kalu, ya ce jam'iyyar APC ce zata ƙara samun galaba a babban zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Majalisar wakilai ta dauki mataki domin kawo karshen rikice-rikicen da suka addabi jihar Plateau. Majalisar ta kafa kwamitin da zai gano musabbabin rikicin.
Majalisar tarayya ta caccaki hukumar kwastam kan gaza gabatar da bayanan shige da ficen kudin hukumar na tsawon shekara uku ga akanta janar na kasa.
Wani dan majalisar wakilai ya kasa danne zuciyarsa kan matsalar tsaron da ake fama da ita a jihar Ekiti. Dan majalisar ya fashe da kuka yayin da ya nemi a kai dauki.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari