Majalisar dokokin tarayya
Wata babbar kotun jihar Plateau ta mayar da tsigaggen ɗan kakakin majalisar dokokin jihar kan muƙamin sa. A shekarar da ta gabata ne aka tsige shi kan kujerar.
Sanatan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Ali Ndume, yayi magana kan shugabancin majalisa ta 10. Ndume yace ƴan siyasa har sun fara siyan kujerar.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shi da kansa zai jagoranci kamfen ɗin neman zama shugaban majalisar wakilai, na Idris Ahmed Wase...
Muhammadu Buhari ya kawo dokar da za ta sa Gwamnatin tarayya ta kebe wasu gandun jeji. Da Hon. Alhassan Doguwa ya kawo maganar a zauren majalisa ta samu karbuwa
Abubakar Yalleman, dan majalisa mai wakiltar Mallammadori/Kaugama da ke Jihar Jigawa ya shiga jerin masu neman gaje kujerar Femi Gbajabiamila, kakakin NASS.
Shugaban jam'iyyar Labour Party na kasa ya kore yuwuwar zababbun Sanatoci da mambobin majalisar wakilan tarayya na jam'iyyar su sauya sheƙa bayan rantsar da su.
Dan majalisar wakilai daga jihar Oyo, Akin Alabi ya bayyana cewa kirista daga kudu maso gabas ko kudu maso kudu ne ya kamata ya zama shugaban majalisar dattawa.
Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Kalu, ya ce zai ajiye kudrinsa na son zama shugaban majalisar dattawa idan zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi haka.
Rotimi Akeredolu da Yahaya Bello za su goyi bayan takarar Ahmed Idris Wase a Majalisar Wakilai, sun rabu da Abbas Tajuddeen wanda shi ne 'Dan takarar El-Rufai
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari